iqna

IQNA

harka Islamiyya
Tehran (IQNA) A jiya ne aka cika shekaru bakawai da kisan gillar da sojoji suka yi a Zaria da ke arewacin Najeriya kan magoay bayan harka Islamiyya karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3488329    Ranar Watsawa : 2022/12/13

Tehran (IQNA) Babbar kotun Kaduna da ke sauraren shari’ar Sheikh Ibrahim Zakzaky ta wanke daga dukkanin tuhumce-tuhumcen da ake yi masa.
Lambar Labari: 3486148    Ranar Watsawa : 2021/07/28

Tehran (IQNA) magoya bayan Harkar Musulunci a Najeriya sun gudanar da jerin gwanon neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky tare da mai dakinsa.
Lambar Labari: 3485815    Ranar Watsawa : 2021/04/16

Tehran (IQNA) bisa umarnin kotu maidakin Sheikh Ibrahim Zakzaky Malama Zeenat Ibrahim za ta samu kulawa a wuraren killace masu dauke da cutar corona.
Lambar Labari: 3485592    Ranar Watsawa : 2021/01/26

Tehran (IQNA) a ci gaba da kiran a saki sheikh Zakzaky da mai dakinsa magoya bayan Harka Islamiyya sun yi jerin gwanon lumana a Abuja.
Lambar Labari: 3485400    Ranar Watsawa : 2020/11/25

Tehran (IQNNA) Kwamitin kare hakkokin musulmi da ke da mazauni a birnin Landan an kasar Burtaniya, ya yi kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Islamiyya da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3485033    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Bangaren kasa da kasa, an gudana da janazar wasu daga cikin wadanda aka kashe a rana shura a Najeriya.
Lambar Labari: 3484050    Ranar Watsawa : 2019/09/14